iqna

IQNA

shekarun baya
Tehran (IQNA) A jiya 6 ga watan Nuwamba ne aka fara gasar hardar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na 9 a karkashin kokarin babbar kungiyar kula da harkokin addini ta ma'aikatar tsaron kasar Saudiyya a wannan kasa.
Lambar Labari: 3488137    Ranar Watsawa : 2022/11/07

Hojjatul Islam Abazari a hirarsa da Iqna:
tEHRAN (qna) Mai ba Iran shawara kan al'adu a kasar Iraki ya bayyana cewa, a yayin gudanar da tattakin Arba'in, ana gudanar da da'irar hadin gwiwa na masu karatun kur'ani na Iran da na Iraki, inda ya ce: Wadannan da'irar ayyuka ne masu tasiri na al'adu a ranar Arba'in, kuma a duk shekara suna samun tarba daga mahajjata.
Lambar Labari: 3487753    Ranar Watsawa : 2022/08/27

Tehran (IQNA) Wani rahoto na shekara-shekara da aka fitar jiya ya nuna cewa kiyayya da musulunci ta karu sosai a shekarar 2020 a kasashen Turai idan aka kwatanta da shekarun baya .
Lambar Labari: 3486758    Ranar Watsawa : 2021/12/30

Tehran (IQNA) wani datijo mai suna Muhamamd Al-na'is dan shekaru 70 ya hardace kur'ani a cikin tsufansa.
Lambar Labari: 3486279    Ranar Watsawa : 2021/09/06

Tehran (IQNA) dan majalisar dokokin kasar Holland mai tsananin kiyayya da addinin musulunci ya sake maimata kalaman batunci a kan musulunci.
Lambar Labari: 3486258    Ranar Watsawa : 2021/08/31

Tehran (IQNA) kasar hadaddiyar daular larabawa ta samu ci gaba ta fuskar yawon bude a bangaren abubuwa na halal.
Lambar Labari: 3486155    Ranar Watsawa : 2021/07/31

Tehran (IQNA) Iyalan fitaccen dan gwagwarmayar kare hakkokin bakaken fata a kasar Amurka Malcolm X sun bukaci da a sake dawo da batun bincike kan musabbabin mutuwarsa.
Lambar Labari: 3485680    Ranar Watsawa : 2021/02/22